Ummu Kulthum bint Ali | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, 627 (Gregorian) (1396/1397 shekaru) |
Makwanci | Al-Baqi' |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Sayyadina Aliyu |
Mahaifiya | Fatima |
Abokiyar zama |
Sayyadina Umar Muhammad ibn Ja'far (en) Awn ibn Ja'far (en) Abdullah dan Ja'far |
Ahali | Sayyida Ruqayya bint Ali, Zaynab bint Ali (en) , Muhsin ibn Ali (en) , AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib, Hilal ibn Ali (en) , Uthman ibn Ali (en) , Alhasan dan Ali, Abbas ibn Ali (en) , Abdullah ibn Ali ibn Abi Talib (en) , Jafar ibn Ali (en) , Muhammad ibn al-Hanafiyyah (en) , Khadija bint Ali (en) , Maymouna bint Ali (en) da Abu Bakr ibn Ali (en) |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Rubutun tsutsaZaynab al-Sughrā ( Larabci: زَيْنَب ٱلصُّغْرَىٰ 'Zaynab 'yar karama''), wanda kuma aka sani da kunya Umm Kulthūm bint ‘Ali ( Larabci: أُمّ كُلْثُوم بِنْت عَلِيّ), ta kasance jikanyar Muhammad ce kuma diyar 'yar Ali ibn Abi Talib,na huɗun khalifofi shiryayyu (r. 656 zuwa 661) kuma ɗan uwa, suruki, kuma sahabi ( Saḥāba ) na Muhammad — ta hanyar aurensa da Faṭimah ., kuma matar na biyun khalifofi shiryayyu kuma sahabi ( ṣahaba ) na Muhammad, Umar ibn al-Khaṭṭāb (r. 634 zuwa 644).
Ko ta auri ko bata auri na biyun khalifofi shiryayyu, Umar ibn al-Khaṭṭāb ba(r. 634-644), batu ne da ake cece-kuce tsakanin Ahlus-Sunnah da wasu musulmi ‘yan Shi’a ‘yan-sha-biyu . Gaskiyan cewar mahaifinta Ali ya sanyawa ‘ya’yansa biyu sunayen khalifofi na farko da na biyu, Abubakar da Umar, ya karfafa maganar Ahlus-Sunnah cewa lallai Ali ya aurar da ita ga Umar. [1] An ba ta lakabi da "'yar Ƙaramar" don bambanta ta da yayarta, Zaynab Babba (Zaynab al-Kubra). [2]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search